

Mojtaba Khamenei ya zama sabon jagoran addinin ƙasar Iran, bayan da majalisar ƙwararrun ƙasar ta zaɓe shi domin ya gaji mahaifinsa Ayatollah Ali Khamenei. Gidan talabijin...
Dakarun juyin juya halin Iran, IGRC sun ce sun kai harin ”manyan makamai” masu linzami kan sansanin sojin Amurka da ke Bahrain. IRGC ta ce ta...
Rundunar dakarun juyin juya halin Iran (IRGC) ta ce ta kai hari kan wani jirgin dakon mai na wata ƙasar yankin Gulf da ya ratsa ta...
Kafar yaɗa labaran Iran sun ce an ɗage taron jana’izar Jagoran addinin ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei, wanda aka shirya gudanarwa a daren yau Laraba a Tehran...
Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta dakatar da hawa da saukar jirage a Birnin Dubai biyo bayan wani harin da aka kai daga Iran. Wannan mataki ya...
Reza Pahlavi, ɗan tsohon Shah na Iran da ke gudun hijira, ya yaba da hare-haren da United States da Israel suka kai kan wasu muhimman wuraren...
Makwabtan ƙasar Iran na nuna matuƙar damuwa kan yiwuwar rikici ya bazu a yankin, bayan hare-haren da Amurka da Israel suka kai. Rahotanni sun ce...
Shugaban Amurka Trump ya ce zai kauce wa Majalisar Dokoki tare da tilasta sabbin dokoki masu tsauri na tantance masu kaɗa ƙuri’a kafin zaɓen tsakiyar wa’adi...
Aƙalla mutane 66 ne suka mutu a wani hari da mayaƙan ƙungiyar ADF mai suka kai kan jama’ar yankin Irumu na gabashin jamhuriyyar Demokradiyyar Congo mai...
Hukumomin kula da lantarki a Ukraine sun bayyana cewa rundunar sojin Rasha ta kai wani mummunan hari kan manyan cibiyoyin samar da wutar lantarki a fadin...