

Ana fargabar mutuwar mutane ashirin da uku, yayin da fiye da dari uku da goma suka kamu da cutar kwalara...
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya gana da wakilan Amurka Steve Witkoff da Jared Kushner a fadar Kremlin, inda tattaunawar ta dauki kusan sa’o’i uku. Putin ya...
Wani Ba’amuriken Kirista mai wa’azi, Kevin Rideout, ya samu ’yanci bayan shafe sama da watanni tara a hannun masu garkuwa da mutane a Jamhuriyar Nijar. Kungiyar...
Sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran, Ali Akbar Zolghadr, ya ce Iran za ta rufe mashigar ruwa ta Hormuz idan Amurka ta ci gaba da kai...
Iran ta ci gaba da kai hare-hare kan wurare daban-daban a yankin gabas ta tsakiya, bayan sojojin Amurka sun bayyana cewa sun kai jerin hare-haren sama...
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya sha alwashin ɗaukar fansar kisan mahaifinsa Ali Khamenei, wanda ya mutu a hare-haren Isra’ila da Amurka a ranar farko...
Isra’ila da ƙungiyar Hezbollah sun amince da tsagaita wuta a Lebanon bayan wani harin da aka kai cikin dare wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane aƙalla...
Iran ta jaddada cewa har yanzu ba ta kai ga yanke hukunci na ƙarshe ba akan yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙin da Amurka ke yi da ita,...
An yankewa tsohon shugaban ƙasar Koriya ta Kudu, Yoon Suk Yeol, hukuncin daurin shekaru talatin a gidan yari bisa tuhume tuhumen bayar da umarnin aika jirage...
Iran ta ce dakarun juyin juya halin ƙasar (IRGC) sun kai hare-hare kan sansanonin Amurka da ke yankin Gabas ta Tsakiya da makamai masu linzami na...