

Gwamnatin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta sake ɗage zaɓen ƙananan hukumomi da ta shirya gudanarwa a karon farko cikin shekaru sama da 40. Mahukunta sun...
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake saka wasu dokoki masu tsauri ga ‘yan kasar nan da ke neman bizar shiga ƙasarta domin yawon buɗe ido ko...
Hukumomi a jihar Texas da ke Amurka sun bayyana cewa adadin waɗan da suka mutu sakamakon ambaliyar Ruwa jihar sun zarta 100. Masu aikin ceto...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana’izar fitaccen ɗan kasuwar Alhaji Aminu Dantata daga yau Litinin zuwa gobe Talata. Ministan yaɗa labaran Najeriya, Mohammed Idris...
Rahotanni sun bayyana cewa mutane 16 sun mutu, yayin da 400 kuma suka jikkata, inda jami’an tsaro suka kama karin matasa 61 a zanga-zangar da aka...
Majalisar tsaron kasar Iran, ta ce, harin da ta kai sansanonin sojin Amurka da ke cikin Qatar ba shi da niyyar cutar da ƙasar. Ta...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya mika ragamar shugabancin ƙungiyar ECOWAS ga Shugaban kasar Saliyo, Julius Maada Bio. Tinubu ya mika ragamar shugabancin ne yayin...
Malaman makaranta a Jamhuriyar Nijar, sun sanar da janye yajin aikin da suka tsunduma a farkon makon nan da muke ciki. Janye yajin aikin dai...
Wani maniyyacin daga cikin alhazan jihar Abiya ya rasu a birnin Makka. Marigayin mai suna Alhaji Sale, wanda shi ne shugaban kasuwar shanu ta Lokpanta da...
Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da taron gaggawa a yau Litinn domin tattauna batun faduwar gwamnatin shugaba Bashar al Assad na Syria, sakamakon...