Freedom Radio Nigeria
Ƴan uwa ko kun san yaya aka wayi gari yau Talata? Ga Fadhila Nuruddeen Muhammad ɗauke da labaran An Tashi Lafiya.
Fannin Hanjin Jimuna – Dambarwa tsakanin ƴan social media da kuma ƴan kwankwasiyya scholars.