Ina gargaɗin masu yaɗa hoton amaryata a Social Media – Sheikh Daurawa
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ibrahim Daurawa ya gargaɗi masu yaɗa hotunan hafizar amaryarsa da zai aura a kafafen sada zumunta. A zantawarsa da Freedom...
Bidiyo2 years ago
Wane abu ne yake faruwa a kasarku wanda zaka iya canjawa idan ka samu dama?
Shirin Ra’ayin Matasa tare da Amina Gambo Adam 19-10-2022.
Barka Da Hantsi2 years ago
Barka da Hantsi 19-10-2022
A cikin shirin an cigaba da yin duba ga matsalolin ƴan fansho, yadda ake datse musu kuɗaɗensu da kuma rashin biyan garatuti tsawon shekaru. Menene matsayin...
Bidiyo2 years ago
Mun yafewa Kwankwaso ƙazafin da ya yi mana – Dr. Hakim Baba Ahmed
Mai magana da yawun dattawan Arewa Dr. Hakeem Baba Ahmad ya ce ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi musu...
Bidiyo2 years ago
Yadda zaku yi idan kuka ci karo da labaran karya a Intanet
Shugaban sashen koyon aikin jarida na zamani a jami’ar Bayero Dr. Nura Abdullahi ya bayyana wasu matakai da ya kamata ku dauka a duk sanda kuka...
Bidiyo2 years ago
Shirin Kowane Gauta 18-10-2022
Bidiyo2 years ago
Shirin Inda Ranka 18-10-2022
Bidiyo2 years ago
Abin da na gani a Freedom Radio – Shugabar rFI Hausa
Shugabar sashen Hausa na Radio France International Sophie Bouillon ta bayyana farin cikinta da ziyarar da ta kawo Freedom Radio.
Bidiyo2 years ago
Bayan shata layi da Ganduje, Rarara ya bayyana a Kaduna