Freedom Radio Nigeria
Tattaunawar Bello Hayatu Gwarzo da Bashir Sharfadi wanda ya lashe zaben shiyyar arewa maso yamma na PDP.
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan muhimmancin mallakar Katin Zaɓe tare da illolin rashin mallakar a wannan lokaci da ya rage ƴan...