Freedom Radio Nigeria

  • Shirin Duniyar Mu A Yau 06-12-2021
    Bidiyo1 year ago

    Tattaunawa kan rayuwar manyan matunen da aka rasa a Kano

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan rayuwar manyan mutane da muka rasa a nan jihar Kano. Marigayi Alhaji Muntari Adnan Sarkin Bai da...

  • Bidiyo1 year ago

    Duniyar mu a yau: Waiwaye da cigaba kan samar da shugabanci na gari daga taskar fodiyawa

    A cikin shirin na wannan ranar, an kara yin waiwaye ne tare da dorawa kan hanyoyin samar da Shugabanci na gari daga taskar fodiyawa. Bakon da...

  • Bidiyo1 year ago

    Duniyar Mu A Yau: Tattaunawa Kan Harkokin Lafiya A Jihar Kano 09-11-2021

  • Bidiyo1 year ago

    Tattaunawa kan makarantun koyar da zamantakewa don kyautata tarbiyar al’umma

    A cikin shirin na wannan rana mun tattauna kan makarantun koyar da zamantakewa da irin rawar da suke takawa wajen kyautata tarbiyar al’umma. An tattauna ne...

  • Bidiyo1 year ago

    Duniyar Mu A Yau 13-10-2021

  • Bidiyo1 year ago

    Tattaunawa kan kasafin kudin badi da shugaba Buhari ya mikawa majalisar tarayya

    A cikin shirin na yau, an tattauna kan mika kasafin kudin badi da shugaba Buhari ya yi ga majalisar Najeriya. Kuna tare da Aisha Bello Mahmud...

  • Bidiyo1 year ago

    Tattaunawa kan bayyana sakamakon zabe da hukumar INEC za ta fara ta kafar Internet

    Acikin Shirin na wannan rana an tattauna kan bayanai da furucin da shugaban hukumar INEC ya yi na cewa a shirye hukumar ta ke da ta...

  • Bidiyo1 year ago

    Tattaunawa kan shirin fara amfani da kudin Internet wato E-Naira a Najeriya

    A cikin shirin, an tattauna kan sabon shirin fara amfani da kudin Internet wato E-Naira da babban Bankin Najeriya zai kaddamar nan ba dadewa ba. Baƙin...

More Posts
error: Content is protected !!