Freedom Radio Nigeria
Shirin Duniya ‘Yan Jarida da Bala Nasir ya gabatar domin nusar da ‘yan Jarida game da ayyukan Jarida.
A cikin shirin na wannan makon, an tattauna ne kan yanayin tsarin mulki na kungiyar ‘yan jarida ta kasa wato NUJ.
Tattaunawa kan sabon kwamitin da kungiyar ‘yan jarida ta kasa wato NUJ ta kafa da nufin kawo canji ga tsarin gudanar da mulkin kungiyar.