Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero dake Kano ta musanta labarin da ake yadawa na cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake karatu a cikin da wadanda...
A cikin shekarar ne gwamnatin Kano ta amince da sauya wa jami’ar KUST suna zuwa jami’ar Aliko Dangote. A shekarar ne tsarin bayar da ilimi kyauta...
Mata sa zasu iya shiga matsala sakamakon karin kudin makaranta. Da gwamnatin tarayya tasan matsalar da karin kudin nan zai jawowa kasar nan da bata yi...
Farfesa Shehu Alhaji ya musanta zargin yin sama da fadi na miliyoyi Farfesa ya zargi mambobin ASUU da kitsa masa manakisa. Tsohon shugaban jami’ar kimiyya da...
Gwamnatin Jihar Kano ta bada Umarnin a bude makarantun Firamare, Dana sakandire farkon mako Mai kamawa, don fara karatun zango na biyu. Daliban da suke makarantun...
Kungiyar ta ce ilimi shike gina rayuwar dan Adam Ta bayar Tallafin Kayayyakin karatu Tayi kira ga daliban da su maida hankali wajen samun ilimi ingantacce....
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta ce, idan ana son zaman lafiya a biya ta haƙƙi mambobinta na wata 8. Kalaman ASUU na zuwa ne...