Hukumar kula da makarantun kimiyya da fasaha ta jihar Kano ta ce akwai bukatar iyaye su rika barin “yaya” mata su sami kwarewa a fannin kimiyya...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu. Kwamishinan ilimi Malam Muhammad Sanusi Sa’idu Kiru ne ya bayyana hakan da yammacin ranar Litinin. “Na...
Wani malami a tsangayar ilimi a jami’ar Bayero ta Kano ya ce cin hanci da rashawa na taka muhimmiyar rawa wajen tabarbarewar ilimi a Najeriya. Dakta...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano ta dakatar da dukkan jarrabawar da ɗalibai za su rubuta a yau, da kuma wadda za a rubuta...
Ƙungiyar Malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta musanta batun gwamnatin tarayya na cewar ta bai wa ƙungiyar naira Biliyan 52. Shugaban ƙungiyar reshen jihar Kano da...
Gwamnatin tarayya ta yiwa kwamitin kula da harkokin ciyarwar ɗalibai a jihar Kano garambawul. Ta yadda a yanzu zai bada dama wajen sanya idanu sosai a...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin makonni uku kan ta fara aiwatar da yarjejeniyar da suka suka cimma ko kuma...
Jami’ar kimiyya da fasaha da ke garin Wudul ta ce za ta fara koyar da ɗalibai karatu daga gida. Shugaban Jami’ar Farfesa Shehu Alhaji Musa ne...