

Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wasu bata-gari da ake zargin su da safarar miyagun kwayoyi a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, ta kashe sama da Naira miliyan dubu 40 wajen yin aikin samar da hanyoyin mota a karamar hukumar Sule-Tankarkar a cikin...
A kalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon rikicin da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a garin Dagaceri...
Rundunar ƴan sanda jihar Jigawa ta sanar da cafke mutane 21 da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a wurare daban-daban na jihar. Haka kuma, rundunar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe Naira miliyan dubu 25 wajen yin aiyukan hanyoyi a karamar hukumar Kiyawa cikin shekaru 2. Kwamishinan ayyuka da Sufuri Injiniya...
Majalisar Dokokin jihar Jigawa ta amince da karin kasafin kudi na Naira biliyan 58 da gwamnatin jihar ta gabatar mata. Wannan na zuwa ne bayan...
Kungiyar ‘yan Jarida ta Najeriya reshen jihar Jigawa, ta jaddada alakar yin aiki tare da hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci don tabbatar tsantseni...
Ma’aikatar samar da wutar lantaki da makashi ta jihar Jigawa ta ce bazata lamunci yin aiki ba bisa ka’ida ba ga dukkanin dan kwangilar dake aiki...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta kama wani matashi mai shekaru 26 da take zarginsa da hallaka mahaifinsa ta hanyar sassarashi da makami. Jami’in hulda da...
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan fashi da makami ne sun hallaka wani matashi a jihar Neja. Rahotani sun tabbatar da cewa matashin mai suna Auwalu...