Gwamatin jihar Jigawa ta yi kira ga sabbin shugabannin ƙungiyar akantoci ta ƙasa reshen jihar Kano da Jigawa (ICAN) da su yi aiki tuƙuru tare da...
Jami’an tsaro a jihar Jigawa sun kewaye sakatariyar jam’iyyar APC mai mulki a jihar. Rahotonni sun ce, an wayi gari da ganin jami’an tsaro a kan...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA ta ce a kalla mutane ashirin ne suka rasa rayukan su yayin da gidaje da gonaki sama da...
Kimanin mutane 23 ne suka mutu a sanadiyar ambaliyar ruwa da ta faru a kananan hukumomin jihar Jigawa 24 da sauyawa iyalai sama da dubu hamsin...
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar mutane hudu ‘yan gida daya a kan hanyarsu daga nan Kano zuwa karamar hukumar Malam Madori a Jihar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta fara dashen bishiyoyi miliyan biyu da dubu dari biyar domin kaucewa daga kwararowar Hamada a fadin jihar. Gwamnan jihar Muhammadu Badaru Abubakar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tsayar da gobe Alhamis a matsayin ranar hutu a jihar don Murnar cikar jihar shekaru 29 da kafuwa. Hakan na cikin sanarwar...
Hukumar Hizbah ta Jihar Jigawa ta ce ta lalata kwalaben barasa guda 588 da kwace a karamar huumar Ringim ta Jihar. Kwamandan hukumar Malam Ibrahim Dahiru...
Majalisar zartaswa ta jihar Jigawa ta bada kwangilar gina sababbin matatun ruwa guda shida akan kudi naira miliyan 173. Kwamishinan yada labarai na jihar, Bala Ibrahim...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu matasa guda 4 da ake zargi da aikata fashi da makami a ƙaramar hukumar Malammadori. Rundunar tace ta...