Hukumar tsaro ta Civil Defence shiyyar Kano ta ce, ta kama matasa su fiye da 70 da tarin makamai da ake zargin su da tayar da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya umarci Limamain Masallatan Juma’a a fadin jihar da su gudanar da hudubarsu a kan muhimmancin zaman lafiya kafin,...
Rahoton: Shamsu Da’u Abdullahi Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya buƙaci ‘yan siyasa da su rika tausasa kalamansu yayin yakin neman zaben da...
Kotun Kolin a Najeriya ta dage ci gaba da sauraron karar da wasu gwamnonin jihohin kasar nan suka shigar kan kalubalantar babban bankin kasa CBN na...
Hukumar kidaya ta kasa ta ce, har yanzu ba a kai ga fitar da ranar da za a fara kidayar jama’a a shekarar 2023 da muke...
Rashin samun sabbin takardun Naira ka iya shafar gudanar da babban zaben kasa da ya rage kwanaki 10 kacal. Hukumar zabe na bukatar kudi domin ta...
A kasashen da suka ci gaba malaman addini nada rawar takawa a fannin siyasar kasashen. Dr Ibrahim Ilyasu ya ce “akwai gyare-gyare da dama Daya kamata...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA ta ce, ‘nan gaba kadan za a samar da dokar da zata tilastawa duk wani dan...
A jiya ne kotun da’ar ma’aikata ta Najeriya da ke zamanta a Kano ta baiwa gwamnatin Kano umarnin mayar da tsohon shugaban hukumar karbar korafe-korafe da...
Cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce mutane 216 ne suka kamu da cutar mashako wato diphtheria a turance a jihohin Kano,...