Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i ta kasa SSANU ta bukaci gwamnatin tarayya da ta bai wa jami’an tsaron da ke kula da jami’o’i lisisin rike makamai don...
Gwamnatin jihar Kano ta yi sammacin shugabannin kasuwar Rimi sakamakon rashin tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya yi sammacin na su, lokacin...
Hukumar kula da madatsun ruwa ta kasa (NIWA) ta ce, ya zuwa yanzu, masu aikin ceto sun samu nasarar tsamo gawarwaki 76, waɗanda suka rasa rayukansu...
Rundunar ƴan sandan jihar Nassarawa ta kama ɗaya daga cikin masu taimakawa gwamnan jihar da laifin satar ƙarafan digar jirgi. Rahotanni sun ce mutumin mai suna...
Ƙungiyar kwallon ƙafa ta Liverpool ta cimma yarjejeniyar ɗaukar ɗan wasan baya na ƙungiyar kwallon ƙafa ta RB Leipzig, Ibrahim Konate. Ƙungiyar ta sanar da labarin...
Ministan sufuri Rotomi Amechi ya ce, za a fara aikin layin dogo da ya tashi daga Kano zuwa Kaduna a watan gobe na Yuli. Minsitan ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban ƙasa Good Luck Jonathan a fadar Asorok. Rahotanni sun ce tattaunawar shugaba Buhari...
Sabon babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya manjo janar Farouk Yahaya ya fara aiki a yau juma’a. Rahotanni sun ce manyan janar-janar na rundunar ne...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce za ta fara ladabtar da masu tsokanar matan da suka sanya abaya. Babban kwamandan hukumar anan Kano Sheikh Muhammad...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon Babban hafsan sojin Najeriya. Kafin nadin nasa, Manjo Janar Yahaya ya...