

Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC ta bai wa gwamnatin tarraya wa’adin makonni huɗu ta kawo ƙarshen matsalar da ke tsakaninta da ƙungiyar malaman jami’o’i ta kasa...
Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa, Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati EFCC, ta samu nasarar tara dukiyar da ta...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ƙasa ASUU, reshen Jami’ar Northwest da ke nan Kano, ta bayyana damuwarta kan jinkirin da aka samu wajen samar da sabon Shugaban...
Kungiyar Marubuta labaran wasanni ta Najeriya SWAN reshen jihar Kano, ta karrama dan wasan motsa jiki na Gymnastics Kamalu Sani da ya wakilci jihar Kano tare...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta samu nasarar kama wani mutum da yake kokarin yin safarar wasu mata zuwa wasu kasashen domin yin aikatau ko wasu...
Shugaban mulkin sojin Madagascar, Kanal Michaël Randrianirina, ya kai ziyarar gani da ido a karon farko a babbar tashar samar da wutar lantarki a kasar. Shugaban...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta ce sabbin dokokin lafiya da kasar saudiyya ta saka akan masu niyyar zuwa aikin hajji na shekarar...
Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP ya ƙara kamari bayan da Sakataren Jam’iyyar na Ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu, ya kai ƙorafi ga hukumar DSS, da kuma...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, ta kashe sama da Naira miliyan dubu 40 wajen yin aikin samar da hanyoyin mota a karamar hukumar Sule-Tankarkar a cikin...
Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU, ta tabbatar da cewa ta na ci gaba da tattaunawa da wakilan gwamnatin tarayya da Alhaji Yayale Ahmed ke jagoranta, yayin...