Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta kammala gyaran matatun ruwa sama da 20 a sassa daban-daban a kananan hukumomi 44. Wannan dai ya biyo bayan...
Gwmanati jihar Neja ta haramta fitar da duk wani amfanin gona da aka shuka a jihar zuwa wasu jihohi. Gwamna jihar Muhammad Umar Bago ne...
Ma’aikatar raya karkara da ci gaban al’umma ta jihar Kano, ta bayyana cewa ta fara yin duba a kan hanyoyin da za ta bi wajen ganin...
Kungiyar kwadago ta kasa tace ba gudu ba ja da baya wajen ganin ta tsunduma yajin aiki sai Baba ta gani idan gwmanati tarraya ta kasa...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya tunatar da asabitin kashi na dala kan su kula da tsarin ayyukansu wajen tausayawa marasa lafiya, ta...
Wasu daga cikin ɗaliban Malam Abduljabbar Nasir Kabara sun barranta kansu da matakin daukaka ƙara kan hukuncin da aka yi masa a baya. Wannan dai ya...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Kano, ta yi barazanar kamawa tare da gurfanar da duk wani ɗan kasuwa da aka samu da laifin...
Gamayyar kungiyoyin ƙwadagon Najeriya NLC da TUC sun sanar da shirin su na tafiya yajin aikin gama-gari. Cikin wata sanarwa da suka fitar NLC da TUC,...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci mahukuntan asibitin ƙashi na Dala, da su samar da tsarin ragewa marasa lafiya raɗaɗin kuɗin magani...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce zata karfafa dangantaka da kasar Canada ta fuskar ilimi da kiwon lafiya. Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana...