

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce tattaunawar da ya yi da shugaban Rasha Vladimir Putin ta waya ta yi amfani sosai, a ci gaba da ƙokarin...
Hukumar kula da harkokin ruwa ta ƙasa, NiHSA, ta sanya jihohin Bayelsa, Kogi, Anambra, Delta da wasu jihohi a cikin matakin gargadin gaggawa saboda yiwuwar ambaliyar...
An ƙaddamar da sabon ginin masauki da wuraren zuba jari da aka tsara musamman domin al’ummar Musulmai ‘yan Najeriya a birnin Makkah, kusa da Masallacin Harami....
Ma’aikatar Ilimi ta tarayya, karkashin Ministan ilimi Dakta Maruf Tunji Alausa, ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta na cewa hukumar sharya jarabawar...
Gwamnatin jihar Kano, ta karɓe lasisin mallakar dukkan gidajen da ba a ci gaba da aikin ginin su ba a rukunin gidaje na Kwankwasiyya da Amana,...
Yayin da aka fara gudanar da bikin makon abinci na duniya a yau Alhamis, Kungiyar Alkhairi Orphanage and Women Development AOWD da ke da ofishi a...
Shugabannin ƙasashen duniya na ci gaba da miƙa saƙon ta’aziyyar mutuwar tsohon Firaministan Kenya Raila Odinga wanda ya rasu a ranar Laraba, suna mai bayyana shi...
Akalla mutane 13 ne suka mutu a garuruwan Rachas da Rawuru da ke karamar hukumar Barkin Ladi, dake jihar Plateau , da Majiyoyin tsaro suka ce...
Ana sa ran Majalisar Dattawa za ta tantance Farfesa, Joash Ojo Amupitan domin zama sabon shugaban hukumar zaɓen ƙasar INEC yau Alhamis. Matakin na zuwa ne...
Tarayyar Afirka AU, ta dakatar da ƙasar Madagascar daga ƙungiyar bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a ranar Talata. Hakan na zuwa ne bayan majalisar...