Babban Sufeton ‘yan sandan kasar nan Kayode Egbetokun, ya ba da umarnin janye jami’an ‘yan sandan ko ta kwana na kwantar da tarzoma wato MOPOL daga ...
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayar da umarnin kwace wasu gidaje da filaye wadanda gwamnatin baya ta raba a cikin harabar makarantu a jihar. ...
Gwamnatin jihar Katsina da hadin guiwa da kananan hukumomin jihar 34 sun kashe kimanin Naira bilyan 36 da miliyan dari 8 inganta harkokin tsaro a sassan...
Wasu masu gudanar da sana’o’i a unguwar Badawa yankin Agangara da ke Karamar Hukumar Nassarawa a Kano, sun nemi daukin gwamnatin Kano karkashin jagorancin gwamna Injinya...
Kungiyar tattalin arzikin ƙasashen Afrika ta yamma, ECOWAS, ta bayyana cewa za ta gudanar da taro na musamman, kan ficewar ƙasashen Nijar da Mali da kuma...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na shirin yin ganawar gaggawa da manyan hafsoshin tsaro dangane da halin da ake ciki na matsalar tsaro a wasu jihohin...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya bukaci manyan Najeriya da su iya bakin su tare da kauce wa yin duk abinda zai haddasa barkewar rikici...
Dakarun sojin Najeriya sun daƙile wani hari da ‘yan tada kayar baya na Boko Haram suka kai wani sansanin soji da ke Buni Yadi, a ƙaramar...
Hukumar Jin Dadin alhazai ta Jihar Kano ta fara rabon kayayyakin aikin Hajjin bana ga maniyyata da za su tafi kasa mai tsarki. Shugaban hukumar Alhaji...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan da ya kammala ziyarar aiki ta kusan makonni uku a nahiyar Turai, inda ya gudanar da...