Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta amince da kashe naira biliyan takwas da miliyan dari tara da tamanin da dubu dari uku da uku da dari...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar gida Najeriya a yau talata don zuwa birnin London na Ingila don ganin likita. Hakan na cikin wata sanarwa ce...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Lagos, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matasan kasar nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce zai fi kyautatuwa Najeriya ta ci gaba da kasancewa a matsayin dunkulalliya domin hakan ne kawai zai kawo ci gaban...
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta ce adadin masu amfani da layukan tarho a kasar nan sun ragu da akalla miliyan goma sha daya da dubu...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa Sanata Bola Ahmed Tinubu ya ce Kano ce jiha mafi zaman lafiya a Najeriya. Madugun jam’iyyar ta APC ya bayyana hakan...
Kwamitin shirye-shiryen gasar bikin kakar wasanni ta 2020, ya ce, kawo yanzu gwamnatin tarayya bata fitar da kudaden da tayi alkawarin baiwa jihar Edo don gudanar...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce basukan da ake bin jihohi da gwamnatin tarayya ya zuwa watan Disamba ya kai naira tiriliyan talatin da...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta gargadi al’umma da su guji yin amfani da wani jabun ganyen shayi wanda ake cewa...
Hukumar lafiya matakin farko ta ce a yanzu haka sama da mutane dubu dari biyar ne aka yiwa riga-kafin Corona a Nigeria. Hukumar ta kara da...