Babbar kotu a Abuja ta soke kasafin kuɗin jihar Rivers na kimanin Naira Biliyan Dari Takwas wanda majalisar dokokin jihar ƙarƙashin jagorancin ɓangaren Edison Ehie ta...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Nijeriya NAFDAC, ta ce, ta samar da ingantattun hanyoyin bin diddigin abubuwan da ake amfani da su na...
Rahotonni daga Karamar hukumar Keffi na jihar Nasarawa, sun tabbatar da rasuwar wasu mutane uku yayin da wasu kuma suka jikkata a wani hadarin zaftarewar kasa...
Gamayyar kungiyoyin matasan jam’iyyar APC reshen jihar Kano sun yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kwamitin zartarwa na jam’iyyar na kasa da su...
Kwarewa da tabbabatar da adalci da alkalan kotun kolin kasar nan suka yi wajen yanke hukuncin shari’ar jahar Kano ya kara dawo da martabar fannin shari’a...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na zamanantar da dukkanin wuraren ajiye motoci a faɗin jihar domin samun daidaito. Mai baiwa gwamna shawara na musamman kan...
Kwalejin fasaha ta Kano, ta sha alwashin tallafa wa harkar yaƙi da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi, da ayyukan daba a fadin jihar. Shugaban kwalejin Dakta Abubakar Umar...
An bayyana kudurin Gwamna Abba Kabir Yusuf na gayyato masu zuba hannun Jari dan bunkasa harkokin kasuwanci a jihar Kano. Mai bai wa Gwamnan shawara kan...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya FRSC, ta sanar da mutuwar mutane 10 tare da jikkatar karin mutum 12 sakamakon wani hadari da ya afku a...
Gwamnatin ta bayyan cewa za ta mayar da shalkwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta FAAN zuwa jihar Lagos. Wamnan Mataki na ƙunshe ne ta...