Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi ta mayar wa da waɗanda suka tsaya wa Malamin nan Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi takardun kadarorinsu da suka bayar...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya kawar da laifin tashe-tashen hankulan zaɓe Daga INEC, Inda ya nuna yatsa ga ‘yan siyasa a ziyarar da...
Iyalan budurwar nan, Nabeeha Al-Kadriyar da a baya-bayan nan ta rasa ranta a hannun yan bindiga sun ce suna cikin tashin hankali saboda karewar wa’adin biyan...
Tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayi kakkausar suka ya kare matakin sauya fasalin Naira da babban bankin Najeriya ya yi gabanin Zaɓukan 2023, inda ya ce...
Shugaban kasuwargwari ta ƴankaba Alhaji Aminu Lawan Nagawo ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a ranar talata 16 ga watan Janairun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar matashin nan da ake zargi da aikata fashi da makami ta hanyar amfani da Danbuda wajen yiwa...
Kimanin mutane Hudu ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya auku a babbar hanyar Okolowo jihar Kwara. Rahotani sun bayyana cewa manyan motoci...
Kungiyar Kwankwasiyya Electronics Abubakar Rimi Market sun buƙaci Gwamnatin jihar Kano da ta samar musu da motocin kashe gobara domin gujewa matsala musamman ta tashin gobara...
Hukumar yaki da Cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta kame tsohon Ministan ciniki da masana’antu Charles Chukwuemeka Ugwuh bisa zargin sama da Fadi da...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Nijeriya JAMB, ta ce masu bukata ta musamman da ke son rubuta jarrabawar ta kakar 2024 zuwa...