Hukumar fatce fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta cafke wasu masu tallar magungunan Gargajiya su goma sha biyu bisa zarginsu da laifukan yin amfani da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurafanar da wani matashi mai suna Salisu Shuaibu Hotoro a gaban kotu bisa tuhumarsa laifin damfara tare da zambatar ‘yan...
A kalla mutane biyu ne suka rasu a wani hadarin mota da ya afku yayin da ayarin motocin mataimakin gwamnan jihar Sokoto Idris Gobir ke tafiya...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce, zai sake samar da wani asibitin yara a asibitin Abubakar Imam da ke Kabuga don rage cinkoson...
An yi farin ciki yayin da Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf tare da mataimakinsa Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo da sauran manyan jami’an gwamnati suka...
Wasu mata daga kananan hukumomin Kano 44, sun gudanar da taron addu’a ta musamman domin samun zaman lafiya a fadin jahar. Taron ya gudana ne karkashin...
Kotun tafi da gidanka kan harkokin tsaftar muhalli ta jihar Kano, ta yanke hukuncin tarar Naira dubu ɗari biyu ga hukumomin tashar Motar Kano Line. Kotun...
Ma’aikatar muhalli da sauyin yanayi ta jihar Kano ta ce, za ta duba yiwuwar yin haɗin gwiwa da hukumar KAROTA don yaƙi da masu karya dokar...
Ayayin addu’a ta musamman da zanga-zangar lumana da Masu ruwa da tsaki a jihar Kano suka shirya kan rashin adalci sun bukaci hukumomin tsaro da su...
Gwamnan Kano Ya Kaddamar da aza har sashin aikin gadar Ɗan Agundi da Tal’udu. Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aza harsashin ginin gadojin...