Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya musanta zarge-zargen satar dukiyar ƙasa da ake yi masa a wani rahoton Mai Bincike na Musamman kan harkokin...
Rundunar ‘yan Sandan jihar Kano, ta sanar da sunayen wasu mutane 72 da ta ke zarginsu da laifin bijirewa shirinta na samar da zaman lafiya ta...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da horas da jami’an tsaro 2,500 a ranar Lahadi 24 ga watan Disamba 2023 da cibiyar tsaro ta...
Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma a Kano CITAD, ta bukaci gwamnatin tarraya da ta kara zaburar da ma’aikatu da hukumomin kasar nan da...
Hukumar kula da hasashen yanayi ta kasa NIMET, ta ce za’a fuskanci hazo mai cike da kura da kuma kwallewar hasken rana daga yau Asabar zuwa...
Babban Darakta, yaɗa labarai na gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya zama zakaran gwajin dafi a shekarar 2023. Taron karramawar wanda ya gudana...
Gwamnatin tarayya ta ce babu wata kasa dake tsoma baki dangane da matakan da kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Africa ta ECOWAS ke dauka kan...
Hukumar bunkasa harkokin noma ta Afrika watto Sassakawa da kuma shirin bunkasa noma da kiwo na jihar Kano watto KSADP ta bayyana cewa tallafa wa manoma...
Hukumar tattara haraji ta jihar Kano ta ce ta magance korafi fiye da Dari biyar ciki korfe-korafe kimanin Dari shida da suka shafi alamuran karbar haraji...
Majalisar dattijai, a yau Alhamis, ta tabbatar da nadin alkalai 11 na kotun koli, bayan tantance su da kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin shari’a...