Biyo bayan zarge-zargen bata tarbiyya da ake yiwa shirin tallafawa ilimin yaya mata na AGILE, ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta gudanar da taron karawa juna...
Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta ce yan ƙasar na da damar ɗaukar bidiyo da hotunan ‘yan sanda a lokacin da suke gudanar da aiki. Mai...
Tawagar jihar Kano na cigaba da fuskatar kalubale na kwam gaba kwam baya , tare da rashin kudin gudanar da aiyyukan gasar ya yinda aka shiga...
Ministan yaɗa labarai na Nijeriya, Idris Malagi ya ce, gwamnatin tarayya ba ta da hannu a rikicin siyasar da ake yi a jihar Rivers. Ministan ya...
Mataimakin shugaban hukumar Kasco a Kano Aminu Mai Famfo ya ce ‘zasu hukunta duk wanda aka kama jabin mazubin taki na hukumar da nufin sai da...
Gwamnatin Jihar Kano, ta musanta labaran da ke yawo cewar da sanin ta aka yi yunkurin cefanar da wani injin Ban ruwa dake garin Karefa a...
Rahotonin dake fitowa daga Jihar Nasarawa na ce wa yan bindigar da sukai garkuwa da wasu ɗaliban Jami’ar Taryayya ta Lafiya a makon jiya su takwas...
Kungiyar Arewa Mu farka, ta sha alwashin ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana har sai Gwamnatin Tarayya ta dauki matakin da ya kamata game da...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya umarci hukumar tsaro ta DSS da rundunar ƴan sandan Kano su sanya ido...
Mai Martaba Sarkin Katsina, Abdulmuminu Kabir, na shirin korar shirin nan na inganta ilmin ’yan mata mai suna AGILE daga fadin jihar. Sarkin ya ce,...