Yayin da yake sanya hannun kan kasafin, Gwamnan ya bada tabbacin gwamnatinsa za ta bi ka’idoji wajen aiwatar da kasafin kudin bisa gaskiya da adalci Ya...
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da Auren Gata da akafi sani da auren Zawarawa a yau juma’a 13 Oktoba shekarar 2023 A ranar Juma’a ne gwamnatin...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin fara karbar kudin kafin alkalami na aikin Hajjin shekara mai zuwa, Wanda ya kama naira miliyan hudu da dubu dari...
Shugaban Nigeria Bola Ahmad Tinubu ya nada Mista Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC....
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta gurfanar da Umar Bello Sadiq a gaban babbar kotun jihar Kano, karkashin mai shari’a...
Rundunar sojin Nijeriya sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga fiye da 100 a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara. Wannan na zuwa ne bayan da babbaban...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da feshin maganin ƙwari a makarantun sikandire a wani mataki na yaƙi da ƙananan cututtuka. Kwamishinan muhalli Alhaji Nasiru Sule Garo...
Amincewa da Samar da Cigaba ta hanyar Noma, Tattalin Arziki da Tsaro A kokarin samar da ci gaba mai dorewa da wadata tattalin arziki, gwamnonin jihohin...
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da rabon kayan abinci karo na biyu ga al’ummar jihar na ƙananan hukumomi 44, inda gwamnatin ta ce zata fara rabawa...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta karrama matashin nan Auwalu Salisu Ɗanbaba mai tuƙa Babur ɗin Adaidaita Sahu da ya mayar da kuɗin da ya tsinta a...