Kotun sauraren kararrakin zabe dake zamanta a Birnin Kebbi na jihar Kebbi ta tabbatar da nasarar Gwamnan jihar Dakta Nasir Idris Kauran Gwandu da Mataimakinsa Abubakar...
Andai ware duk ranar 5 ga watan Oktoba na ko wacce shekara a matsayin ranar malamai ta duniya Gwamnan Jihar Kano, Alh Abba Kabir Yusuf ya...
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA tace zata samar da wani sabon tsarin yiwa masu kara sulhu a wajen kotuna domin rage yawan cinkoson kararrakin da alkalai...
Yayin da ake bikin ranar malaman makaranta a yau Alhamis a fadin duniya baki daya, Wanda Majalisar dinki duniya ta ware, don Nuna irin gudunmawar...
A yau ne dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar zai yi jawabi a karon farko kan takardun shaidar karatun...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da naɗa Hon Aminu Aminu Maifamfo a matsayin mataimakin shugaban hukumar KASCO Wannan na ƙunshe ta cikin...
Ministan da za a naɗa daga jihar Kaduna Abbas Balarabe Lawal ya faɗi a gaban majalisar wakilai ana tsaka da tantance shi. Rahotanni sun nuna cewa,...
A bisa kokarin sa naganin an inganta shugabanci na gari, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin shugabannin wasu daga cikin ma’aikatun gwamnati da kasuwannin...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana yau laraba 4 ga watan Oktoba 2023 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata domin tunawa da ranar haihuwar ma’aiki SAW Gwamnan...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana yau Laraba 4 ga watan Oktobar 2023 a matsayin ranar hutu domin bikin Takurawa don tunawa da...