Cibiyar kwararru kan hulɗa da jama’a ta Nigerian Institute of Public Relations NIPR reshen Kano ta gudanar da zaɓen sabbin shugabanni domin ci gaba da jan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke na biyan diyyar Naira biliyan 30 sakamakon rushe filin...
Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta ce, za ta yiwa mutane miliyan ɗaya da dubu ɗari Biyar allurar rigakafin cutar Mashako da aka fi sani da...
Babbar kotun yarayya da ke zamanta a gyaɗi-gyaɗi ta umarci gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya biya diyyar Naira biliyan talatin sakamakon rusau da ya yi....
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sake naɗa sabbin mataimaka na musamman Wannan na zuwa ne a wani ɓangare na kokarin da Gwamna Abba...
Gamayyar Kungiyoyin Ɗalibai na Arewacin Najeriya “CNG” Ta ɓuƙaci gwamnatin Jihar Zamfara da gwamnatin tarayya da tayi ƙoƙarin kuɓutar da Daliban Jami’ar Tarayya Gusau da aka...
Rahotanni na nuna cewa an shiga ruɗani a jihar Kaduna bayan sanar da hukuncin Kotu kan zaɓen gwamna. Freedom Radio Kaduna ta tawaito cewa, a halin...
28 ga Satumba, 2023 BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAI GIRMA SHUGABAN KASA SANATA BOLA AHMED TINUBU GCFR, DAGA MAJALISAR MATASAN AREWA (MAJALISAR MATASAN AREWA) Yallabai, MUNA...
Hukumar bunkasa harkar noma ta jihar Kano (KSADP), ta ce ‘za ta kashe kimanin Naira miliyan 600 domin gudanar da ayyukan inganta kasuwar hatsi ta kasa...
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Kaduna, ta bayyana zaben gwamnan jihar na 2023 a matsayin wanda bai kammala ba. Kotun ta yi hukunci...