Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar tsaron farin kaya da ta tuhumi dakataccen Gwamnan Babban Bankin kasa CBN Godwin Emefiele a kotu...
Gwamnatin jihar Neja ta bukaci mazauna yankunan da suka gina gidaje a kan magudanan ruwa da su yi gaggawar tashi don kaucewa ambaliyar ruwa. Mataimakin gwamnan...
Kungiyar mamallaka gine-gine da ke kan titin tsohuwar jami’ar Bayero ta Kano, sun bukaci gwamnatin jihar da ta yi biyayya ga umarnin da kotu ta yi...
Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL, ya tabbatar da aniyarsa ta sayar da wani bangare na hannun jarinsa ga masu aniyar zuba jarin. Shugaban kamfanin na...
Hukumar ba da agajin gaggawa NEMA, ta shawarci gwamnonin Nijeriya da su kafa kananan cibiyoyin ba da agajin gaggawa, tare da karfafa ayyukan hukumomin ba da...
Hukumar yaki da fasa kwauri ta Nijeriya Kwastam, ta ce gwamnatin tarayya ta sake bude wasu iyakokin kasar nan na tsandauri guda shida ammma bisa tsauraran...
Hukumar kula da jin dadin Alhazai ta jihar Kano, ta musanta labarin da ake yadawa cewar cutar Amai da Gudawa ta barke a tsakanin Alhazan jihar....
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya zama sabon shugaban ƙungiyar kasashen Yammacn Afrika ECOWAS. Tinubu dai, ya maye gurbin Shugaban kasar Guinea Bissau Umaro Embalo ,...
Wata kotun tarayya ta hana kamawa tare da bincike ko kuma gayyatar tsohon gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje dangane da zargin da ake masa...
Tun bayan da Sanatan Kano ta Kudu Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila ya gabatar da ƙudirin soke batun jinginar da filin tashi da saukar jiragen sama na...