Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai EU game da sakamakon babban zaɓen bana, da ya bai wa Bola Ahmed Tinubu nasarar zama...
Farashin Man Fetur ya karye a defo-defo din Nijeriya, a dai-dai lokacin da ake raɗe-raɗin karin farashin man zuwa naira 700 duk lita a wannan watan...
Kwamishinan yaɗa labarai a jihar Kano Baba Halilu Dantiye, ya ce ‘wajibi ne kafafen yaɗa labarai su mai da hankali wajen fito da abubuwan da za...
Hawan Dorayi, ya samo asali ne tun zamanin sarkin kano Abdullahi Bayero inda tarihi ya nuna cewa kafin zuwa dorayi sarki kan je garin gogel da...
Zauren dillalan man fetur na Nijeriya ya ce, tashin farashin litar mai da aka samu ya shafi harkokin kasuwancinsu fiye da yadda ake tunani. Shugaban zauren...
Masanin tattalin arzikin a jami’ar Ilimi ta Sa’adatu Rimi Dakta Abdussalam Muhammad Kani, ya yi hasashen cewa, rusau da gwamnatin Kano ke yi a wuraren da...
Mamallaka shaguna da kuma masu yin kasuwanci a masallacin Idi da ke daura da Kasuwar Kantin Kwari a nan Kano, sun gudanar da Sallar Alƙunutu domin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano tare da haɗin gwiwar sauran hukumomin tsaro, sun gudanar da tattaki na tsawon kilomita 10 a shirye-shiryen su na bayar da...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da biyan albashin ma’aikata Dubu 10 da Dari 8 daga wannan watana Yuni, har sai an kammala binciken bisa zargin daukarsu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta sake gina shataletalen kofar gidan gwamnati da ta rushe a gadar shigowa gari da ta ke a unguwar Na’ibawa....