Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya bayyana damuwarsa dangane da yawaitar yaran da ba sa zuwa makaranta a fadin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya yi wata ganawar sirri da mai martaba Sarkin Kano na 14 Malam Sanusi Lamido Sanusi a fadar mulki ta Villa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, za ta hukunta duk wani jami’inta da ta samu da karbar cin hanci a hannun al’umma. Kwamishinan ‘yan sandan...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da buƙatar da Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya miƙa gabanta ta neman ta sahale masa ya naɗa mutane...
Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayyar Nijeriya, ta shawarci al’umma da su daina cin Ganda da kuma dabbobin daji saboda suna da matukar hadari wajen...
Kungiyar mamallaka kafafen yada labarai ta Arewacin kasar nan ta kaddamar da kwamitin rikon da zai jagoranci babban taronta na shekara-shekara tare da zabar sababbin shugabanni....
A daren jiya ne Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata. Motocin Rusau huɗu ne...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta sake cafke wasu matasa su 57 da ta ke zarginsu da laifin hada kai da yin sata ta...
Gwamnatin jihar Kano, ta umarci mutanen da ke da shaguna a filayen gwamnati da aka yi gini ba bisa ka’ida ba, da su tabbatar sun kwashe...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta haramta yin amfani da Jiniya a motoci ba bisa ka’ida ba, ciki har da jami’an rundunar wadanda ke amfani da...