Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke tsohon Ministan lantarki Injiniya Saleh Mamman, kan zargin da ake masa na karkatar naira biliyan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya aike wa majalisar dattawa takardar neman sahale masa sake ciyo bashin Dalar Amurka har miliyan 800, daga bankin duniya domin rage...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta bai wa Baturen ‘yan sandan unguwar Sheka da ke karamar hukumar Kumbotso umarnin yin bincike kan zargin mutuwar...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu JAMB, ta ce, za ta samar da guraben karatu ga daliban da rikicin kasar Sudan ya rabo da karatunsu. Shugaba...
Rahotanni daga jihar Kebbi, sun bayyana cewa an hallaka wani kasurgumin ɗan bindiga mai suna Yellow, wanda ake zargin shi da yaransa sun addabi yankuna da...
Al’ummar unguwar sheka da ke karamar hukumar Kumbotso na ci gaba zama cikin alhinin rashin matasan yankin da ake zargin sun kai goma sha biyu, sakamakon...
Akalla ƴan mata goma sha biyar ne suka rasu bayan kifewar kwale-kwale a ƙauyen Dandeji da ke karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto. Rahotanni sun ce...
Hukumar jin dadin Alhazai ta Nijeriya NAHCON, ta tabbatar da cewa, yaƙin da ake yi a Sudan zai shafi jigilar mahajjatan Nijeriya na bana, don haka...
Matsalar kisan kai irin wanda mahaifi ko mahaifiya kan kashe da ko da ya kashe mahaifa, ko dan uwa ya halaka dan uwa wani al’amari ne...
Karin ‘yan Nijeriya 129 sun dawo gida daga kasar Sudan bayan da suka tsere wa yakin da ake gwabzawa a Khartoum babban birnin kasar Sudan. Gwamnatin...