Lokacin damuna, lokaci ne aka fi samun tashin wasu cututuka da kuma yawaitar wasu, sanadiyyar danshi da sanyi da kuma taruwar ruwa a kan hanya. Domin...
A ranar 5 ga watan Mayun shekarata 2010 Allah ya yiwa Umaru Musa ‘Yar Adua rasuwa a fadar gwamnati da ke Abuja watanni biyu bayan komowarsa...
Cibiyar kare hakkin Dan-adam da wayar da kan yan kasa wato Resource Center For Human Rights and Civic Education, ta ce, sahale dokar kulawar lafiya ga...
Rahoton WHO ya nuna an samu ɓarkewar cutar Deptheria a jihohi 21 An fi samun yawan alkaluman waɗanda suka kamu da cutar ce a Kano Daga...
Tsarin siyasar da ake gudanarwa a yanzu ya sha bamban da wadda marigayi Malam Aminu Kano ya yi Babban amfanin dimukuradiyya shi ne a samar da...
Gwamnatin Nigeriya ta ce, sama da mutane dubu goma sha uku ne suka ci gajiyar tallafin rage radadin. babban sakataren ma’aikatar jin kai da walwalar...
A kalla matasa dubu dari biyar ne za su samu aikin yi a kowacce shekara a Kano, matukar zasu mayar da hankali wajen sana’o’in dogaro da...
A yau Laraba ne mutane masu bukata ta musamman su tara za su karbi takardun kama aiki a matakin gwamnatin jihar Kano. Tun da fari dai,...
A yau ne mutane masu bukata ta musamman su 9 za su karbar takardar kama aiki a matakin gwamnatin jihar Kano. Tun da fari dai masu...
Gwamnatina ta yi kokari matuka wajen bai wa ‘yan jarida kariya da ‘yancin samun bayanai. Shugaba Muhammadu Buhari ya kuma bai wa ‘yan jaridar damammaki duba...