Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Muhammad Usaini Gumel ya gargadi jami’an rundunar da su kauce wa aikata duk wani laifin karbar cin hanci da rashawa...
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta Nijeriya NCDC ta ce, tsakanin 17 da 23 ga watan Afrilun da ya gabata kimanin mutane 20 ne suka kamu...
Rundunar sojin Nijeriya karkashin dakarun bataliya ta 114 da ke aiki a karamar hukumar Goza ta jihar Borno, ta samu nasarar kubutar da karin daliba 1...
Alamu na nuna yadda damunar bana ta fara kankama, sakamakon yadda aka fara samun saukar ruwan sama a jihar Kano, wanda tuni hukumomin kula da muhalli...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta yafe wa Malaman makarantun da suka shiga tsarin mallakar gidaje ta hanyar biya a hankali daga albashinsu, ragowar kudin da...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, ya taya ma’aikata jihar murnar zagayewar ranar ma’aikata ta bana. Da ya ke jawabi ya yin taron bikin ranar Ma’aikatan...
Kungiyar dalibai ‘yan Najeriya da ke karatu a kasar Sudan, ta yi kira ga gwamnatocin juhohin Kano da Jigawa da kan su yi koyi da gwmanatin...
Yayin da ake gudanar da bikin ranar ma’aikata na bana a yau Litinin, maikatan gwamnatin jihar Kano na ci gaba da kokawa bisa rashin biyansu albashi...
Hukumar lafiya ta duniya wato WHO da Asusun kula da kananan yara na majaliasar dinkin duniya wato UNICEF sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun karuwar...
Gwamnatin tarayya ta ce, manyan motoci 31 aka tanadar domin kwaso daliban da suka makale a Kasar Sudan, domin kai su kasar Masar inda za a...