Rahotonni daga kasar Sudan, sun bayyana cewa, mafi yawa daga cikin jami’an tsohuwar gwamnatin ƙasar da ake tsare da su kan tuhumar laifukan yaƙi sun tsere...
Hukumar jin daɗin alhazai ta birnin Tarayyar Abuja, ta bayyana ranakun 5 zuwa 7 ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta fara gudanar da...
A yau Laraba ne ‘yar takarar jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Adamawa, Sanata Aisha Dahiru Ahmed, wadda aka fi sani da Binani, ta janye karar...
Allah ya yi wa daya daga cikin jiga-jigan dattijan siyasar jihar Kano Alhaji Musa Gwadabe Rasuwa. Rahotonni sun bayyana cewa, marigayin ya rasu ne a cikin...
Zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya tabbatar da cewa, yana cikin koshin lafiya, kuma a shirye yaki ya jagoranci Nijeriya yadda ya kamata. Hakan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi kasar Ghana domin halartar taron ƙoli na shugabannin ƙasashen yankin tekun Guinea da za a gudanar a Accra babban birnin...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta tabbatar da cewa daga gobe Talata za ta fara kwaso ‘yan Nijeriya sama da dubu biyu da...
Kamfanin jiragen sama mai zaman kansa na Air Peace a Nigeriya ya bayyana shirinsa na kwashe ‘yan Najeriya da suka makale a Sudan kyauta Kamfanin ya...
A yau ne Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Nijeriya Hakan na zuwa ne kwanakin kadan kafin cikar wa’adin ranar rantsuwa da za a yi...
Shugaban hukumar NDLEA a Kano ya ce yawanci laifukan ta’addanci ana yinsu ne bayan shaye-shaye. Yayi kira ga matasa da su guji shaye-shayen don gujewa...