Yawan shan ruwa mai yawa zafi na Da mahimmanci ga lafiyar dan adam/ Rashin shan ruwan na haifar da matsaloli ga lafiyar ‘dan adam...
Kungiyar ‘yan jarida ta Nijeriya NUJ, reshen gidan Rediyon Freedom da ke jihar Kano, taya al’ummar Musulmi murnar zagayowar bikin Sallah ta bana. Hakan na cikin...
Mahukunta shirya gasar ajin ƙwararru mataki na biyu a ƙasa wato ‘Nationwide League One NLO, sun tabbatar da jihar Kano a matsayin birnin da za a...
Ministan shari’a na Nijeriya Abubakar Malami SAN, ya amince da halartar zaman kwamitin bincike na majalisar wakilai kan yadda aka sayar da ganga miliyan 48 ta...
Shugaban majalisar Dattijai Sanata Ahmad Lawan da takwaransa na majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila, sun bukaci al’umma da su ci gaba da yi wa Niajeriya addu’ar samun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci al’ummar Nijeriya, da su kara jajircewa musamman wajen nuna hakuri da juriya da juna a zamantakewar rayuwa. Wannan na cikin...
Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal a yau Alhamis. BBC ta ruwaito cewa, An ga watan ne a yankin Tumair na Saudiyya kamar yadda...
Wasu mutane da ake zargin yan kungiyar asiri ne sun kwakwalewa wani Almajiri mai suna Yusuf Idanu a dajin kusa da garin Shuwarin dake yankin...
Ƙwararru a fannin ilimi da ci gaban ƙasa sun bayyana cewa kashi 60 cikin 100 na waɗanda basa zuwa makaranta a yankunan da ake fama da...
Ɗaliban nan Mata biyu da yan bindiga suka sace a jami’ar gwamnatin tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara sun shaƙi iskar ‘Yanci, bayan shafe kwanaki...