Kafar yada labaran ƙasar Turkiyya TRT ta ƙaddamar da sabbin sassan yaɗa huɗu da za su rinka yada shirye-shiryensu a harsuna daban-daban. Sabbin bangarorin sun haɗar...
Wani kwararran likitan iyali a Jihar Kano Dakta Jamilu shu’aibu ya ce, sauyin yanayin da aka samu na hazo da kuma yayyafi a wasu lokutan ka...
DMO ta koka dangane da karuwar bashin da ake bi kasar nan. Bashin da ya kai yawan Naira tiriliyon 46. Hakan ya samo asali ne biyo...
Jigo a cibiyar binciken harkokin Noma a ƙasashe masu zafi ta ICRISAT Dakta Hakeem Ajegbe ya yi kira ga manoma da su karbi tsarin noman Dawa...
Wani kwarararran likita da ke aiki a hukumar lafiya ta duniya WHO Dakta Abdulkareem Muhammad, ya ce masu fama da lalurar ciwon Suga na cikin barazanar...
Sabon zababben gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya shawarci mutanen da suka sayi fili a jikin gine-ginen gwamnati, da su dakatar da yin gini...
Majalisar dinkin duniya ta ce, yan Najeriya sama da miliyan 64 ne ke fama da matsalar ƙarancin abinci. Hukumar samar da Abinci ta majalisar dinkin duniya...
Majalisar dokokin a jihar Kano ta bukaci Zababbun ‘Yan Majalisun jihar da hukumar INEC ta baiwa shedar cin zabe, da su gabatar shedar tasu ga ofishin...
Masana da masu fashin baki a fannin siyasa a Jihar Kano na cigaba da bayyana hasashensu da kuma nazari kan yadda sabuwar gwamnatin da Abba Kabir...
Jagoran Jam’iyyar NNPP a jihar Kano, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi watsi da zargin da ake masa na shirya yi wa zababben gwamnan jihar Abba...