

jarman Kano Hakimin Gundumar Mariri ya bukaci Hakimai da masu unguwani da su tsaya tsayin daka wajan ganin sun gudanar...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci taron farfaɗo da tarihi da al’adun Hausawa da ake gudanarwa a Kano, wanda ya samu halartar manyan...

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da aiwatar da aikin saka na’urar Solar da kuma sayen sabbin kayayyakin aikin lafiya a Babban Asibitin Fagwalawa Cottage, Babban Asibitin...

Wasu ƴanbindiga sun kai wani sabon hari a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna a arewacin duk da sulhun da aka yi a yankin. Ƴanbindigar sun...

Kakakin rundinar CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya shaida hakan a wata sanarwa da ya sanya a shafinsa na Facebook, ya ce, an kama mutanen da...

Rundunar ‘yan sanda ta bayyana damuwa kan koma-baya da tsaiko da ake samu tsakanin jami’an ‘yan sanda da lauyoyi wajen aiwatar da umarnin kotu (court orders)....

Hukumar lura da gidan Ajiya da gyaran Hali na Kasa reshen Jihar Kano ta ce canjin da akayiwa Malam Abduljabar Nasiru Kabara daga Gidan Ajiya da...

Cibiyar Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) ta nuna tsananin adawa da matakin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dauka na bayar da afuwar shugaban kasa...

Ma’aikatar shari’a ta Kano ta bukaci alkalai da su kawo karshen cin koson mutane da ake samu a gidajen yarin jihar ta hanyar kammala...

Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya tabbatar da cewa gwamnatin sa za ta ci gaba da baiwa bangaren ilimi fifiko domin inganta jihar...