Magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulki ke gudanar da Sallah da addu’o’i kenan a unguwar Nai’bawa.
Mambobin gamayyar ƙungiyoyin kishin al’umma na jihar Kano KCSF, sun bayyana dakatar da shugaban ƙungiyar na riƙo Ibrahim Waiya bisa zarginsa da rashin jagoranci na gari...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso na tsawon watanni uku. Majalisar ta ɗauki matakin ne a zamanta na...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, za ta yi haɗin gwiwa da ƙasar Ghana domin farfaɗo da harkokin ilimi. Gwamnan Kano jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf, ne...
Jami’ar Bayero ta ƙara tsawaita wa’adin yin rijistar dalibai. Jami’ar ta sanar da hakan cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai Lamara Garba Azare ya fitar...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, za ta fara gudanar da abubuwan da za su samar da sauƙin matsalar yunwa da tsadar rayuwa da ake fama da...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta dawo da ƙarɓar Harajin kullum-kullum na matuƙa Baburan Adaidai Sahu. Kwamishinan ma’aikatar Sufuri ta jihar Injiniya Muhammad Diggol ne...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta batun cewa ta rabawa wasu mutane filaye a tashar mota ta Rijiyar Zaki, inda ta bukaci jama’a da su yi watsi...
Gwamnatin jihar Kano ta kulla yarjejeniyar inganta dabbobi da jami’ar Bayero a wani mataki na kara fadada ilimin yadda za a kula da dabbobin. Manajan daraktan...
Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta kame wasu mutum uku da suka kware wajen buga takardun daukar kaya wato (Waybill) na...