Gwamnatin jihar Kano ta samar da isassun kayan aiki domin dakile yaduwar cutar mashako ta Diphtheria a fadin jihar. Kwamishinan lafiya na jiha Dr Abubakar Labaran...
Gwamnatin jihar Kano tace ta fara gudanar da wani bincike akan zargin bullar wata cuta da take sawa wadanda suka kamu da ita Ciwon Kafa a...
Lauyan jam’iyyar NNPP mai Mulki a nan Kano Barista Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wuzurci, ya ce sun kara daukaka Kara. Tunda farko dai jam’iyyar adawa ta...
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a jihar Kano ta umurci gwamnatin jihar da sauran wadanda aka yi ƙara, su biya wasu mazauna unguwar...
Hukumar kula da zirga zirgar Ababen Hawa ta Kano (KAROTA) ta samu nasarar kama wasu matasa masu buga takaddun bogi tare da siyarwa Direbobi masu daukar...
Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, yayi kira da hakimai da dagatai da masu unguwanni dasu bawa sabon kwamandan hukumar Civil Defence hadin kai domin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana mutum 9 daga cikin mutane 16 da ake zargi da aikata daba a jihar a matsayin wadanda ta ke...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya umarci shuwagabanin makarantar horas da yanda sanda da ke garin Wudil da su rika daukar dalibai masu...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙara rantsar da sabbin kwamishinoni guda uku da majalisar dokokin jihar ta amince masa da ya naɗa su...
Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA ta sami nasarar cafke wasu matasa biyar suna sojojan gona da hukumar. Shugaban Hukumar KAROTA Engr....