Majalisar dokokin jihar Kano, ta amince wa gwamna Engr Abba Kabir Yusuf, ya naɗa ƙarin mutane 25 a matsayin masu ba shi shawara na musamman. Majalisar...
Kungiyar kwararrun akantocin Nijeriya reshen Jihar Kano wato ICAN ta bayyana cewa ‘wasu daga cikin manyan muradun data sanya a gaba shine fito da tsari na...
A safiyar yau ne al’ummar unguwanni Dan-tsinke da Wailari dake karamar hukumar kumbotso a Jihar Kano, suka wayi gari da wani iftila’I, na shigar masu cikin...
Kungiyar mamallaka gine-gine da ke kan titin tsohuwar jami’ar Bayero ta Kano, sun bukaci gwamnatin jihar da ta yi biyayya ga umarnin da kotu ta yi...
Wata kotun tarayya ta hana kamawa tare da bincike ko kuma gayyatar tsohon gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje dangane da zargin da ake masa...
Tun bayan da Sanatan Kano ta Kudu Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila ya gabatar da ƙudirin soke batun jinginar da filin tashi da saukar jiragen sama na...
Majalisar dokoki a jihar Kano, ta amince wa gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf, damar ƙara naɗa sababbin Kwamishinoni uku. Amincewar na zuwa ne a Wani zama...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, ta cafke wasu yan Daba da sanyin safiyar Talatar nan da muke ciki. Rundunar ta cafke matasan su bakwai...
Masanin tattalin arzikin a jami’ar Ilimi ta Sa’adatu Rimi Dakta Abdussalam Muhammad Kani, ya yi hasashen cewa, rusau da gwamnatin Kano ke yi a wuraren da...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da biyan albashin ma’aikata Dubu 10 da Dari 8 daga wannan watana Yuni, har sai an kammala binciken bisa zargin daukarsu...