Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano za ta ɗauki mataki kan masu ɗibar ruwan kura a ƙarƙashin gadar Ƙofar Nasarawa. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wani kamfanin ɗura iskar gas a yankin Challawa tare da cin tarar su tarar Naira dubu ɗari 5. An rufe kamfanin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za a gudanar da tsaftar muhalli na ƙarshen wata a gobe Asabar. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya tabbatar...
Gwamnatin jihar Kano ta alƙawarta bai wa ɗaliban da suka kammala karatu a sashin nazarin kimiyya da harhaɗa magunguna aikin yi. Gwamnatin ta yiwa ɗaliban jami’ar...
Masanin kimiyyar siyasa anan kano ya ce, son rai da son zuciya ne ya hana ƙasar nan ci gaba. Farfesa Kamilu Sani Fagge ne ya bayyana...
Kwalejin fasaha ta jihar Kano wato School of Technology ta koka kan rashin isassun ma’aikatan kula da tsaftar muhalli. Daraktan kwalejin Dakta Isyaku Ibrahim ne ya...
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi kwalejin fasaha ta jihar Kano School of Technology da ta kula da tsaftar makarantar don kiyaye lafiyar dalibai. Kwamishinan muhalli Dakta...
Jami’ar Bayero da ke Kano ta ƙara wa’adin komawar ɗaliban ta zangon shekarar 2021 da 2022. Hakan na zuwa ne a lokacin da aka kammala zaman...
Gamayyar ƙungiyoyin ma’aikantan lafiya ta kasa reshen jihar Kano JUHESU ta ce, ba gudu ba ja da baya kan kudirin ta na tsunduma yajin aiki. Ƙudurin...
Ƙungiyar masu harhaɗa magunguna a nan Kano ta ce yawan shan magani barkatai na taka rawa wajen haddasa wasu cutuka a jikin mutum. Shugaban ƙungiyar Pharmacist...