

Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa NSGF ta bayyana kaɗuwa da alhininta game da rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, tana mai cewa wannan babban rashi ne ba...
Tsohon Shugaban kasar nan Muhammadu Buhari, ya rasu a yau Lahadi. Wata sanarwa da mai magana da yawunsa Malam Garba Shehu ya, fitar da yammacin...
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake saka wasu dokoki masu tsauri ga ‘yan kasar nan da ke neman bizar shiga ƙasarta domin yawon buɗe ido ko...
Sanata mai wakiltar mazaɓar Kogi ta Tsakiya,Natasha Akpoti-Uduaghan ta bayyana cewa ta jinkirta komawarta majalisa ne sakamakon shawarwarin lauyoyi da kuma bin dokoki, duk da cewa...
Hukumomi a jihar Texas da ke Amurka sun bayyana cewa adadin waɗan da suka mutu sakamakon ambaliyar Ruwa jihar sun zarta 100. Masu aikin ceto...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta Najeriya JAMB, ta ce ta saki sakamakon jarrabawar dalibai 11,161 daga cikin dalibai 96,838 da suka...
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta bayyana cewa za ta koma majalisar dattijai a gobe Talata, bayan hukuncin kotu da ya soke dakatarwar da aka yi mata. ...
Gwamnatin jihar kano ta umarci masu gudanar da sana’ar gwangwan a da su dakatar da sayo kayayyakin daga yankin Arewa maso Gabas sakamakon iftila’in da aka...
Gwamnatin tarayya ta sanya ranar 1 ga watan Agustan bana a matsayin wa’adin fara bayar da tsattsauran hukunci ga baki ‘yan kasashen waje da suka wuce...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, tare da tsohon Shugaban jam’iyyar APC Dakta Abdullahi Umar Ganduje, sun sauka a birnin Madina, domin halartar jana’izar, Alhaji...