

Gwamnatin tarayya ta sanar da umarnin rufe makarantunta na sakandare na makarantun hadaka da ake kira da Unity Colleges. A wata sanarwa da ma’aikatar ilimi...
Mazauna garin Gulu da ke yankin ƙaramar hukumar Rimin Gado, sun buƙaci hukumomin tsaro da su gaggauta kai musu dauki, sakamakon yadda ’yan bindiga suka fara...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya umarci ƙaramin Ministan Tsaro, Alhaji Bello Matawalle, da ya koma jihar Kebbi domin sanya ido tare da mayar da hankali...
Gwamnatin tarayya, ta ƙaddamar da aikin samar da wutar lantarki ta hanyar amfani da hasken rana watau Solar mai ƙarfin Megawatt 1 da ɗigo 5 da...
Ƙungiyar ɗalibai ƴan asalin jihar Kano NAKSS shiyyar jam’iar Northwest da ke nan Kano, ta buƙaci gwamnatin tarayya da majalisun dokokin tarayya da dukkan masu ruwa...
Ƙungiyar kare haƙƙin bil adama ta Human Rights Watch ta bayyana matakin Isra’ila na tilastawa Falasɗinawa ficewa daga sansanonin ƴan gudun hijira uku da ke gaɓar...
Rundunar sojin ƙasan Najeriya, ta bayyana sabuwar aniya ta ɗaukar sojoji 24,000 aiki domin ƙara ƙarfin aiki da inganta shirin yakar kalubalen tsaro. Wannan sanarwar ta...
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya na Operation Hadin Kai, sun kai wani hari ta sama inda suka tarwatsa wani sansanin ’yan ta’adda ne a dajin Sambisa a...
Ministar harkokin Mata Imaan Sulaiman Ibrahim, ta nemi a gaggauta sakin dalibai mata 25 na jihar Kebbi da aka sace, ta na mai bayyana lamarin a...
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya jagoranci wata tawaga ta musamman zuwa ƙasar Amurka domin tattaunawa kan zargin da...