

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da kudirin gwamnatinsa na gina tsarin tantance shaidar ɗan ƙasa mai inganci, da kuma tsaro, wanda zai bai wa...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin daukar mataki mai tsanani kan duk wanda aka samu da hannu kan zargin mutuwar shugaban rundunar...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana shirinsa kafa Ma’aikatar wutar Lantarki, wadda ita ce irinta ta farko a faɗin Najeriya. Gwamnan ya ce...
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani, ya bayyana cewa, gwamnatinsa na aiwatar da tsare-tsare na musamman domin inganta harkar kiwon dabbobi da samar da madara, tare da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa, ta karyata wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke nuna cewa, an ga wasu ‘yan bindiga...
Gwamnatin Jihar Kano ta yi watsi da wani rahoton da cibiyar binciken ƙwaƙwaf a fannin aikin jarida ta Wole Soyinka Centre for Investigative Journalism ta fitar,...
Majalisar Dattawa a Najeriya ta amince da sababbin hafsoshin tsaron da Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya naɗa ranar Juma’a da ta gabata, bayan sauke tsaffin hafsoshin....
Rundunar yan sanda a ƙasar Tanzania sun saka dokar hana fita a fadin ƙasar baki daya biyo bayan zanga-zangar da ta ɓarke yayin zaɓen shugaban ƙasa...
Hukumar kula da ingancin kayayyaki ta kasa SON, shiyyar Kano, ta bi sahun sauran kasashen duniya wajen gudanar da Bikin ranar tabbatar da inganci da daidaito...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan takardun afuwar da ya yi ga wasu da aka yanke wa hukunci. Bayan shawara da...