

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Juma’a 15 da Litinin 18 ga Afrilu, 2022, domin gudanar da bukukuwan good Friday da kuma Easter Monday na bana. Wannan...
Wani malami a tsangayar nazarin Harsuna a kwalejin Sa’adatu Rimi ya ɗora alhakin dakushewar al’adar tashe da shigowar baƙin al’adu. Malam Usman Adamu ya kuma ce,...
Yan Najeriya da dama ne ke ci gaba da bayyana ra’ayoyin su kan matakin rufe layukan wayar da ba a hada da lambar shaidar katin zama...
Babbar kotun jiha mai lamba 15 karkashin mai shari’a Nasiru Saminu ta yi watsi da bukatar hukumar KAROTA na ta dakatar da aiwatar da hukuncin hana...