

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, ta kama wani mutum da ya ke yin ƙarya da cewa shi soja ne tare da wasu matasa biyu da ake...
Gwamnatin tarayya ta ce nan da watanni uku masu zuwa za ta kammala aikin wuta mai amfani da hasken rana a Asibitin koyarwa na Malam Aminu...
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, tare da mataimakinsa da kuma ‘yan majalisar dokokin jihar, na shirin komawa bakin aiki daga gobe Alhamis. Hakan na zuwa ne...
Hukumomin Saudi Arabia sun saki wasu ƴan Najeriya uku da aka tsare a Jidda, bayan an zarge su da safarar miyagun ƙwayoyi Mutanen da aka saka...
Hukumar da ke yaƙi da safarar mutane a Najeriya, NAPTIP, ta ce ta ceto wasu yara takwas da ake zargin an sace su ne daga wasu...
Rundunar sojin kasar nan ta ce ta kashe akalla mayakan ISWAP goma sha daya a farmakin da ta kai jihohin Borno da Adamawa. Cikin wata sanarwa...
Hukumar ba da agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) reshen Yola da ke jihar Adamawa ta jagoranci aikin ceto bayan ambaliyar ruwa data afkawa ƙauyuka 13, da...
Matatar mai ta Dangote ta sanar da cewa za ta fara rarraba mai daga matatar zuwa gidajen mai da ke faɗin kasar nan. Dangoten ya...
Babban bankin Najeriya CBN, ya shawaci mutane musamman ma ƴan kasuwa da su rungumi taarin yin amfani da sabbin hanyiyin hadadar kudi domin kauce wa samun...
Fadar Shugaban Ƙasa ta soki tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar, bisa kalaman sa na cewar ’yan Najeriya na fama da yunwa da kuma tashin hankali,...