Tsohon Shugaban Ƙasar nan Goodluck Jonathan, ya isa birnin Accra, na Ƙasar Ghana, domin halartar taron Dumokaradiyya na Democracy Dialogue na 2025 da Gidauniyar sa ta...
Hukumar kare hakkin masu siye da masu siyar da kayayyaki ta jihar Kano watau Kano state consumer protection Council, ta gano jabun magunguna na Sama da...
Wasu ƴan bindga ɗauke da makamai sun afka wa garin Dogon Daji da ke yankin ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, tare da hallaka hakimin garin....
Shugaban kasa Bola Tinubu zai dawo Najeriya yau Talata bayan kammala hutunsa a ƙasashen Birtaniya da Faransa. Ta cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa...
Mai martaba sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi ll, ya nada Malam Abubakar Abubakar, a matsayin sabon Dagacin garin Alajawa da ke karamar hukumar Bagwai Sarkin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar da ta saka dokar ta-ɓaci kan masu kai yara musamman mata aikatau. Ɗan majalisar dokokin jihar Kano, mai...
A yau Asabar ne aka kammala gasar Karatun Alkur’ani mai girma ta kafar sadarwar zamani ta Tiktok, wadda fitacciyar ‘yar Siyasa Dakta Maryam Shetty, ta shirya...
Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta amince da sabbin jam’iyyun siyasa 14 a ƙasar, da za su shiga harkokin zaɓukan ƙasar. Cikin wata sanarwa da hukumar...
Kungiyar lauyoyin Najeriya reshen jihar Jigawa ta gudanar zaben sabin shugabannin cin kungiyar na jiha inda aka fafata tsakanin mutane uku dake neman shugabancin ta. ...
Gwamnatin jihar Kano za ta karrama ‘yan kwangilar da ta tabbatar da aiyyukan su na da inganci kuma sun gudanar da su yadda ya kamata. ...