

Gwamnatin jihar Katsina ta ce, za ta yi amfani da abin da al’ummar ta ke son a yi musu ne a kasafin kudin shekarar 2026 da...
Shugaban kungiyar tsofaffin Kansilolin Jam’iyyar APC wanda wasun su suka sauya sheka zuwa NNPP sun, musanta maganar da shugaban Jam’iyyar APC na Kano Abdullahi Abbas ya...
Hukumar Kula da Tashohin jiragen ruwa ta Najeriya NPA, ta ce, tsarin da hukumar ke samarwa ga masu shigo da kayyayaki ta ruwa ya na da...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya buƙaci gwamnoni da su fifita walwalar mutanan da suke shugabanta musamman na yankunan Karkara, ta hanyar bunƙasa wutar lantarki da ayyukan...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ya zama wajibi a samar da yarjejeniyar da za ta kawo ƙarshen yaƙin Ukraine a ƙarshen wa’adin da ya bayar...
Majalisar zartaswa ta Najeriya, ta amince da ware sama da Naira Tiriliyan 68 domin ayyukan samar da wutar lantarki a jamio’i da asibitocin koyarwa a faɗin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta gina wasu sabbin kasuwanni guda biyu da suka hada da kasuwar sayar da Gwalagwalai zalla da kasuwar sayar da...
Gwamnan jihar Kebbi ya kaddamar da rabon tallafin kayan karatu da ababen hawa na kimanin na Biliyan biyu da miliyan dari bakwai a fadin jihar. ...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeiya NEMA, ta ce mamakon ruwan sama da kuma yin gine-gine a kan magunan ruwa ne ya janyo ambaliyar da...
Ƙasashen Larabawa da dama sun nemi ƙungiyar Hamas ta zubar da makamanta kuma ta haƙura da mulkin Zirin Gaza domin kawo ƙarshen yaƙin da Isra’ila ke...