

Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci al’umma da su yi amfani da wannan lokaci na bikin Sallah wajen yi wa jiha da ma ƙasar nan addu’ar...
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Yusuf ya mika sakon taya murna ga al’ummar Musulmi bisa samun nasarar kammala azumin watan Ramadan, tare da taya su murnar...
Yanzu haka ana gudanar da jana’izar Marigayiya fitacciyar ƴar masana’antar Kannywood Saratu Gidado, da aka fi sani smda Daso, wadda rasuwa wayewar garin yau Talata. Yanzu...
Allah ya yiwa shahararriyar Jaruma a masana’antar shirya Fina-Finai ta Kennywood Hajiya Saratu Gidado da akafi Sani da suna Daso rasuwa. Ta rasu a yau Talata...
A ƙoƙarin sa na ciyar da jihar kano gaba Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sake naɗa manya masu bashi shawara na musamman domin tallafa mai a...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar KAROTA, za ta baza jami’anta guda 1,500 domin sanya ido a shagulgulan bikin Sallah. Hukumar ta bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta umarci duk wani wanda yasan ya fara gini ko yanka gonaki da suke mallakin gwamnati a ƙaramar hukumar Dawakin Tofa ya dakata...
Babbar kotu a Ikeja da ke birnin Lagos, ta bayar da umarnin ci gaba da tsare tsohon gwamnan babban bankin Nijeriya CBN, Godwin Emefiele. Kotun, ta...
Ana zargin wani matashi da kashe kannensa mata guda biyu a unguwar Hausawa da ke Mandawari a yankin karamar hukumar Gwale a jihar Kano. Shaidun gani...
Allah ya yi wa ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar ƙananan hukumomin Ɓagwai da Shanono rasuwa. Da safiyar yau Lahadi ne aka gudanar da jana’izar...