

Cibiyar wanzar da damokaradiya da cigaba al’umma DAAG ta bayyana cewa yawan ciwo bashi da gwmanatin jihar Kano ke yi ba zai haifar da mai ido...
Kungiyar maikatan jinya ta jihar kano ta bayyana takaicin ta kan yadda gwamnatin kasarnan tace sai an cika wasu kaidoji masu tsauri kafin maikacin jinya ya...
Hukumar hana fasa ƙauri ta ƙasa Custom ta tabbatar da kama wata motar tirela dauke da sabulu GIV da ake zargin an shigo da shi ƙasar...
Kungiyar masu ƙanan sana’o’i da kuma matsakaita ta jihar Kano Nassi ta musanta labarin da ake yadawa na cewar an kara kudin Burkila da kuma Lebura...
Manajan daraktan Hukumar Kula da gidajen ajiye namun daji da aka fi sa ni da gidan “Zoo” Alhaji Sadik Kura Muhammad ya gargaɗi al’umma da su...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira da ƴan ƙwallon kafa da su yi ko yi da kyauwawan halayen shugaban ƴan wasan super...
Shugaban kasuwar Kantin Kwari a Kano ya ce gwamnati ta amincewa ƴan kasuwa su riƙa ajiye abin hawa da Lodi a filin Idi da ke Ƙofar...
Wasu daga cikin ‘yan kasuwar mai Ƙarami Plaza da ke yankin Malam Kato a Kano, sun bukaci hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta...
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta yi kira ga ƙungiyar ƙwadago NLC da ta janye ƙudurinta na shirya zanga-zangar gama gari domin samun zaman lafiya a...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta umarci ƙananan hukumomin jihar nan 44 da su riƙa ware Naira miliyan 25...